Ba za ka san ana tauye maka haƙƙi a soyayya ba sai ka fara soyayya da bazawara. Nan za ka san ka daɗe kana bautar ƙasa a baya🤣😄😅
Read moreMun je sayan ragon layya aka ce dubu É—ari da sittin. Shi kansa ragon ya kasa haÉ—a ido da mu saboda kunya.
Read moreMasu turawa 'yan matansu 10k ban san ya suke ji ba. Na tura 1k tin ɗazu numfashi na ya ƙi setuwa.
Read moreWai ta yaya masu kuɗi suke iya bacci fridge cike da drinks? Jiya yoghurt ɗaya na ajiye amma duk farkawa sai na kurɓa.
Read moreYarinya nan yau aka yi auren ta ba ta sanar min ba. Tsabar ta raina wa abokin a wayo kawai ta je ta ce masa wai ita ma ba ta san da auren ba. Kawai g…
Read more
BI MU A KAFAFEN SADA ZUMUNTA